Upload : 27 Feb 2017 - 22:53
Size : 70 kb

ASSALAMU ALAIKUM Barkan mu da wannan lokaci ayau muna dauke da bayani game da yadda zaka kira abokin ka da kudin wayasa ma'ana kudin da zaka kira a chaja a wayar abokin ka . Abin ba wuya kawae kadanna

*121*lambar waya# sai kadanna Call is ok ka ajiye comment idan kana da tambaya