image
Upload : 27 Feb 2017 - 22:56
Size : 3 kb

Assalamu Alaikum

Ayau muna dauke da baya game da yadda zaka fita daga du wani tsarin da Mtn ke janye ma bagaira badalili

dafarko kadanna 1235#
baya kakira sai kadanna 1
hallau sai kadanna 2 my Active service anan zaka duk wani tsari da ake jama kudi sai kadunga danna .1 kana unsub nasu