image


bayani game da yadda ake amfani da mtn game plus alayin mtn
dafarko

yazamto kanada waya nokia kamar C3, ko C1, Ko kuma 2700.
To sai kayi download na
opera handler
bayan kayi download na opera handle
sai kayi download
na prov
gashi
nan kadanna Download
kasaukar dashi
bayan kayi download sai kasamu waya kirar china katura wannan prov sai ka 2rawa wayanka xe zo amatsayin setting na browsing
kayi save sannan kaje configration setting na wayanka kayi Active nasa bayan kayi Active nasa
sai kabude
wayanka kayi kasa
zaka gurin mak
kayi mak
sai kaje wajen
proxy server. Karubuta game.mtnonline.com kabude zai fara aiki

idan baka gane ba kayi comment a kasa