YADDA ZAKAYI RESTORING NA WAYAR ANDROID

YADDA ZAKAYI WA ANDROID NAKA RESTORING BATARE DA KAJE CAFE BA

Sau da dama mutane suna samun matsala a wayar su ta android amma sai surasa taya zasu yi restoring nata to Allhamdulillah kome yanzu yakare

kawai katabbata ka cire kome a wayar ka yanda bawani abu da ze zamto yasamu matsala sai kadanna wannan code din *2767*3855# shikenan kayi restoring nata ka ajiye comment ko kuma kayi tambaya by harun kasan ce cikin masu ziyartar mu akullum