Sau da dama mutane suna samun matsala a wayar su ta android amma sai surasa taya zasu yi restoring nata to Allhamdulillah kome yanzu yakare
kawai katabbata ka cire kome a wayar ka yanda bawani abu da ze zamto yasamu matsala sai kadanna wannan code din *2767*3855# shikenan kayi restoring nata ka ajiye comment ko kuma kayi tambaya by harun kasan ce cikin masu ziyartar mu akullum
Comment
All comments under post "YADDA ZAKAYI RESTORING NA WAYAR ANDROID"
Related Posts: