Yadda zakayi restoring na waya china idan bakasan security nata ba

YADDA ZAKAYI RESTORING NA WAYA CHINA KO DA BAKASAN FASWORD

Sauda da ma mutane sukan so su chanja security na wayar su . To amma hakan yana gagara kasan tuwar ansauya mata fswrd to Allhmdllh yanzu zaka iya amfani da wasu lambobi ta hanyar gano security na wayar dafarko kadanna *#12345# kana dannawa nantake zasu tambayeka ka amsa musu da yes nantake zatayi restore nakanta sannan sai kazo ka gwada danna 1122 ko 1234 shine defual code nasu amma kasani baya a kowane kalar waya Ajara ba za'a dace