Malaman makaranta a jihar
Kaduna sun shiga wani
yajin aikin "sai baba ta
gani" domin nuna fushinsu
kan korar malaman da ba
su ci jarrabawa ba da
gwamnati ta yi. To amma
gwamnatin jihar ta ce za ta
kori duk malamin da ya
shiga yajin aikin.
Xtblog by Haruna saleh gashua
you can contact Us for more info: "Malaman Kaduna da Elrufai sun shata layi"
Write Post and drop Your Comment: Related Posts.
Write Post and drop Your Comment: Related Posts.
Comment
All comments under post "Malaman Kaduna da Elrufai sun shata layi"
Related Posts: