Yadda zaka fita daga duk wani tsarin da ake jama kudi alayun nigeria
MTN AIRTEL GLO ETISALAT! Bayani kan yadda zaka fita da ga duk wani tsarin da ake cima kudi hanya mafi sauki kawai kaje akwatin sakon ka karubuta sakon STOP TO 2442 Nan take zasu turoma ka sakon kan nanda 24 hours zasu cire daga duk wani tsarun kan da ke ciyema kudi